Taskar watsa labarai ta Ahlul-Baiti-ABNA24- ta rawaito Bryan Hook, manzon Amurka na musamman kan harkokin Iran ya yi barazanar kashe kwamandan sojojin Quds,
A wata hira da ya yi da kafanin yada labarai na Saudiyya ,wakili Amruka na musamman kan harkokin waje yace palomar Kasim Sulaimani itace makomar sabon kwamandan Quds idan ya ci gaba da bin tafarkin Sulemani din.
wannan jami'in na Amurka ya sake maimaita ikrarin shugaba Trump na cewa sun kashe Kasim Sulemani ne don Kate kansu.